Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

BAKI MAI YANKA WUYA: Batun Nadin Ministoci Da Sabuwar Gwamnatin Tinubu Ta Sa A Gaba, Yuli 05, 2023


Murtala Sanyinna
Murtala Sanyinna

WASHINGTON, D.C. - A cikin shirin Baki Mai Yanka Wuya yayin da ‘yan kasar Senegal suke farin cikin matakin shugaban kasar na cewa ba zai nemi tazarce ba, 'yan Najeriya na begen samun cancantattun mutane a nade-naden ministoci da sabuwar gwamnatin kasar ta sa a gaba.

Saurari cikakken shirin da Murtala Faruk Sanyinna ya gabatar:

BAKI MAI YANKA WUYA: Batun Nadin Ministoci Da Sabuwar Gwamnatin Tinubu Ta Sa A Gaba, Yuli 05, 2023.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:50 0:00

XS
SM
MD
LG