Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

BAKI MAI YANKA WUYA: Ce-ce-ku-ce Kan Takardun Hukuncin Wata Kotun Amurka Akan Bola Tinubu, Nuwamba 16, 2022

Murtala Faruk Sanyinna
Murtala Faruk Sanyinna

ABUJA, NIGERIA: Shirin na wannan makon ya maida hankali kan ce-ce-ku-ce da ya biyo bayan bayyanar wasu takardun hukuncin wata kotun Amurka, ga dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya.

Ahmed Bola Tinubu (File)
Ahmed Bola Tinubu (File)

Saurari cikakken shirin:

BAKI MAI YANKA WUYA: Ce-ce-ku-ce Kan Takardun Hukuncin Wata Kotun Amurka Akan Bola Tinubu, Nuwamba 16, 2022.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:09 0:00

XS
SM
MD
LG