Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

BAKI MAI YANKA WUYA: Tasirin Sauya Shekar Tsohon Gwamnan Kaduna Nasiru El-rufa'i Daga Jam'iyyar APC Zuwa SDP - Maris 12, 2025


Murtala Sanyinna
Murtala Sanyinna

A farkon makon nan ne El rufa'i ya yada jam'iyyar ta APC da ya mulki jihar kaduna karkashinta ya koma SDP.

Shirin Baki Mai Yanka Wuya na wannan makon ya duba batun ficewar tsohon gwamnan jihar Kaduna Mallam Nasiru El-rufa'i daga jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya zuwa jam'iyyar SDP.

Saurari shirin cikin sauti:

BAKI MAI YANKA WUYA: Tasirin Sauya Shekar Tsohon Gwamnan Kaduna Nasiru El-rufa'i Daga Jam'iyyar APC Zuwa SDP.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:52 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG