Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Bam Ya Hana Gudun Tsere A New Jersey.


Jami'an tsaro suke sintiri a unguwar Seaside a shekara ta 2014

Jami'an tsaro sun umarci jama'a su bar wurin bayanda aka gano wata jaka da babu mai ita.

Sakamakon fashewar bam irin wanda aka hada a gida, hukumomi a unguwar da ake kira Seaside Park a jahar New Jersey, sun dage gudun tsere na kilomita 5, da aka shirya za'a yi yau Asabar da safe, wanda ake yi da zummar tara kudi domin tallafawa sojoji. An boye bam din ne cikin gwandon shara.

Babu wanda ya jikkata sakamkon fashewar, duk da haka jami'an tsaro suna binciken ko da akwai karin wasu abubuwan fashewar, rahotanni sun ce sun gano akalla daya wanda bai tashi ba.

Kamfanin dillancin labarai na Associated Press an jinkirat fara tseren, kuma an gayawa mutane su kauracea wurin baki daya domin an gano wata jaka a wurin da babu mai ita.

Kamar yadda bayanai a shafin Facebook na ofishin mai gabatar da kara a karamar hukumar Ocean, yace jami'an hukumar FBI da ATF, da jami'an 'Yansanda na jahar New Jersey sashen kula da hare haren bam suna taimakawa jami'an yankin kan lamarin.

Ahalinda ake ciki kuma, wani dan binidga wanda ake zargi yana cike da haushin jami'an tsaro, ya kashe wata mace,ya kuma jikkata 'yansanda biyu wadanda suke tareda birnin Philadelphia da wasu farar hula uku, kamin 'Yansanda suka harbe suka kashe shi har lahira.

Shugaba Joe Biden ya zama Shugaban Amurka na 46

Fashin baki kan rantsarda da shugaba Joseph Biden da Kamala Harris

BIDIYO: Fashin baki kan rantsarda da shugaba Joseph Biden da Kamala Harris
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:51 0:00

An rantsar da sabon shugaban Amurka Joe Biden da mataimakiyarsa Kamala Harris

BIDIYO: An rantsar da sabon shugaban Amurka Joe Biden da mataimakiyarsa Kamala Harris
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:35 0:00

Bikin Rantsar da Joseph R. Biden a Matsayin Shugaban Amurka na 46

Bikin Rantsar da Joseph R. Biden a Matsayin Shugaban Amurka na 46
please wait

No media source currently available

0:00 1:45:22 0:00
XS
SM
MD
LG