Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Bam Ya Tashi Cikin Daren Nan a Potiskum - Ana ta Harbe-Harbe


Bom a Masallacin Najeriya. (File Photo)

Wani abu da ake kyautata zaton cewa bam ne ya tashi da misalin karfe 9 na daren nan a garin Potiskum dake Jihar Yobe a Najeriya.

Wani da muka tattauna da shi daga garin na Potiskum yace an ji karar harbe-harbe amma babu wanda ya san abinda ek faruwa tunda mutane duk su na cikin gidajensu.

A kasance da mu domin jin karin bayani...

Bam Ya Tashi CikiN daren Litinin Din Nan A Potiskum - 2'56"
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:56 0:00
Shiga Kai Tsaye

XS
SM
MD
LG