Accessibility links

Shin me Ya Faru ne Litinin a Birnin Maiduguri?


Gwamnan jahar Borno Kashim Shettima. (File Photo)

Lokacin da tawagar gwamnan jahar ke neman shiga wata unguwa.

An samu wani rudami a tsakiyar tawagar gwamnan jahar Borno, Kashim Shettima, lokacin da yake kokarin ziyartar inda aka yi arangama tsakanin 'yan Boko haram da kuma sojojin Najeriya ranar lahadi. Wakilin Sashen Hausa Haruna Dauda Biu na cikin tawagar kuma ga rahoton da ya aiko ma na.

Har ya zuwa lokacin da Haruna Dauda ya turo rahoton, ya ce babu wani bayani daga hukumomin sojojin jahar game da harbe-harben da aka yi.

XS
SM
MD
LG