Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Bashir Tofa Cikakken Dan Dimokradiyya Ne Mai Kishin Kasa – Atiku


Hira Ta Musamman Da Dan Takarar Shugaban Kasa Na Jam'iyar PDP Atiku Abubakar A Muryar Amurka
please wait

No media source currently available

0:00 0:05:19 0:00

Hira Ta Musamman Da Dan Takarar Shugaban Kasa Na Jam'iyar PDP Atiku Abubakar A Muryar Amurka.

“Tabbas wannan babban rashi ne. Ina Addu’ar Ubangiji Allah ya jikansa ya yafe masa. Allah ya ba shi gidan Aljanna. Ameen.” In ji Atiku.

Tsohon mataimakin shugaban Najeriya Atiku Abubakar ya kwatanta rasuwar tsohon dan takarar shugaban kasa Alhaji Bashir Tofa a matsayin babban rashi.

Da safiyar Litinin Bashir Tofa ya rasu bayan fama da ‘yar gajeruwar rashin lafiya a Kano.

Tuni dai an yi jana’izar marigayin a ranar Litinin a birnin na Kano.

“Marigayi Bashir Tofa cikakken dan Dimokuradiyya ne da kishin kasa. A kowanne lokaci yakan ba da gudunmowa da shawara akan al’umara da suka shafi wannan kasa.” Atiku ya ce cikin sanarwar.

“Tabbas wannan babban rashi ne. Ina Addu’ar Ubangiji Allah ya jikansa ya yafe masa. Allah ya ba shi gidan Aljanna. Ameen.” In ji Atiku.

Mariyagin ya tsaya takarar shugaban kasa ne karkashin jam’iyyar NRC a 1993 inda ya kara da dan takarar SDP MKO Abiola.

Abiola ya lashe zaben, amma gwamnatin mulkin soji karkashin Janar Ibrahim Babangida ta soke zaben.

‘Yan Najeriya da dama sun yi ittikafakin cewa zaben shi ne mafi sahihanci da kasar ta taba yi.

TASKAR VOA: Hira Ta Musamman Da Atiku Abubakar Dan Takarar Shugaban Kasa Na Babbar Jam’iyyar Adawa Ta PDP
please wait

No media source currently available

0:00 0:29:50 0:00

TASKAR VOA: Hira Ta Musamman Da Atiku Abubakar Dan Takarar Shugaban Kasa Na Babbar Jam’iyyar Adawa Ta PDP

Alkaluma daga watan Janairu sun nuna ana ci gaba da samun hauhawar farashin kayan abinci, na mai da na gidaje da sauransu a Amurka
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p

No media source currently available

0:00 0:03:02 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Zaben 2023

Bayan wasu shekaru kasuwanni na rufe saboda matsalar tsaro a yankin Birnin Gwari na jihar Kaduna, a yanzu harkoki sun fara dawowa
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p

No media source currently available

0:00 0:02:31 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
Malam Bello Abba Yakasai masani kan harkokin noma ya yi karin haske akan matsalar tsaro ga manoma da hanyoyin magance wannan matsala
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 810p
  • 720p

No media source currently available

0:00 0:04:20 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 810p
  • 720p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG