Accessibility links

Muhammad Marwana yace shine sabon shugaban kungiyar Jama’atul Ahalus-Sunnah Lidda’awati wal-Jihad wacce aka fi sani da sunan kungiyar Boko Haram

Malam Muhammad Marwana ya ce labarin da ake bayarwa na cewa an harbi jigon kungiyar Boko Haram, Abubakar Shekau, ba gaskiya bane. Haka kuma yace su ne suka kai harin da aka kai kwanan nan a Kano. A hirarsu da wakilinmu, Abdulwahab Mohammed, Marwana yayi bayani kan chanji shugabancin kungiyar.

XS
SM
MD
LG