Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Shugaba Buhari Da Mataimakinsa A Jihar Legas

Shugaba Muhammadu Buhari ya kai ziyara Legas inda ya kaddamar da wasu ayyukan da gwamnatin jihar karkashin Gwamna Akinyomi Ambode sannan ya kuma halarci wani taron da aka shirya na tunawa da shekaru 66 da haihuwar babban jagoran jam’iyyarsu ta APC, Asiwaju Ahmed Bola Tinubu a otel na Eko da ke Jihar Legas.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG