Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa
Marigayi babban hafsan tsaron kasa, Air Marshal Alex Badeh,a lokacin da aka nada shi a mukamin

Buhari Ya Sa a Nemo Maharan Da Suka Kashe Badeh

Shugaba Buhari ya kwatanta kisan marigayi Badeh a matsayin “babban abin alhini,” yana mai mika sakon ta’aziyyarsa ga iyalan mamacin.

Marigayi babban hafsan tsaron kasa, Air Marshal Alex Badeh,a lokacin da aka nada shi a mukamin Photo: Reuters

Shugaba Buhari ya kwatanta kisan marigayi Badeh a matsayin “babban abin alhini,” yana mai mika sakon ta’aziyyarsa ga iyalan mamacin.

XS
SM
MD
LG