Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Buhari Ya Sauka Najeriya Lafiya Daga London

A yau Asabar shugaban Najeriya Mohammadu Buhari ya sauka a birnin Abuja, bayan Kwashe sama da watanni uku yana jinya a birnin London dake Burtaniya.

Tun da safiyar yau Asabar ne kakakin shugaban kasar Femi Adesina ya fitar da sanarwar dawowar Buhari, ya kuma kara da cewa zai gabatar da jawabi ga ‘yan Najeriya da safiyar ranar Litinin.

XS
SM
MD
LG