Accessibility links

Wata Mota Ta Kutsa Cikin Jama'a A Birnin Barcelona

'Yansanda a babban birnin Barcelona kasar Spain sun kama wasu da ake zaton suna da alaka da harin da 'yan ta'adda suka kai a ranar Alhamis, yayinda wata mota ta kauce hanya da gangan ta kutsa cikin mutane lamarin da yayi sanadiyar mutuwar mutane 14 da raunata wasu 100
Bude karin bayani

Wata jarida na nuna hotunan harin da aka kai a Las Ramblas dake Birnin Barcelona, ranar Juma'a 18 ga watan Agusta na shekarar 2017  
1

Wata jarida na nuna hotunan harin da aka kai a Las Ramblas dake Birnin Barcelona, ranar Juma'a 18 ga watan Agusta na shekarar 2017

Wata mata , ganau, da ta  shaida harin 'yan ta'adda  
2

Wata mata , ganau, da ta  shaida harin 'yan ta'adda

Jama'a na taimakawa wasu da suka jikkata  
3

Jama'a na taimakawa wasu da suka jikkata

Yansandan kasar Spain na kewaye da filin da aka kai hari  
4

Yansandan kasar Spain na kewaye da filin da aka kai hari

Domin Kari

XS
SM
MD
LG