Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Bikin Nadin Sarautar Sarkin Tsibiri a Nijar Bubakar Marafa Kiassa

Bikin nadin sarautar sarkin Tsibiri, bayan jayayya game da zaben sarkin da masu hamayya da shi suka yi ta yi harda da kai kara kotu.

Bikin nadin sarautar sarkin Tsibiri, bayan jayayya game da zaben sarkin da masu hamayya da shi suka yi ta yi harda da kai kara kotu, abin da ya jefa tsoro da fargaba a kan yanda za a kwashe a wurin bikin, ministoci da sarakuna na Nijer da Najeriya, har ma da tsohon shugaban kasar Nijer ya halarci taron.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG