Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Buratai Ya Jagoranci Bikin Share Gari a Gudumbali

Babban hafsan sojojin kasa na Najeriya, Janar Tukur Buratai ya jagoranci bikin share gari da sojoji ke yi kowace shekara. A wannan karon, rundunar da gudanar da bikin a garin Gudumbali da sojoji suka kwato daga kungiyar Boko Haram wanda 'yan garin suka koma a kwanannan bayan shekaru bakwai.

XS
SM
MD
LG