Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Babban Hafsan Sojojin Kasa Na Najeriya, Leftana-Janar Tukur Yusuf Buratai, Ya Ziyarci Sojoji A Cikin Dajin Sambisa

A ranar asabar 17 Fabrairu ne babban hafsan sojojin kasa na Najeriya, Janar Tukur Buratai, ya ziyarci sojojin dake bakin daga a cikin Sambisa, inda ya ziyarci Bitta, Tokombere da Sabil Huda.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG