Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Canja Wasu Aladu Zai Taimakawa Ilimin Mata


Matar Shugaban Kasar Amurka, Michelle Obama.

Matar shugaban kasar Amurka, Michelle Obama ta nuna farin cikin ta akan matasan da suka halarci taron da akayi jiya a Washington, D.C.

Matar shugaban kasar Amurka, Michelle Obama ta nuna farin cikin ta akan matasan da suka halarci taron da akayi jiya a Washington, a ci gaba da bitar da akeyi kan shirin kafafawa gwiwar matasan Afirka don zama shuwagabanin na gari.

Mrs. Obama tace makasudi wannan bitar shine tattauna batun ilimin mata, inda ta jaddada mahimmancin ilimin 'ya mace, da kuma tabarbarewar ilimin mata a kasashen duniya masamman a nahiyar Afirka.

Harma ta bada misali da sace dalibai fiye da dari biyu da 'yan bindiga suka yi a makarantar sakandaren Chibok a jihar Borno a Najeriya.

Tace zahirin gaskiya ba abubuwan kyautata ilimin mata ne kawai zasu taimaka ba saida canjin dabiu da wasu aladu dake dakile ci gaban mata.

please wait

No media source currently available

0:00 0:03:03 0:00
Shiga Kai Tsaye

Zauren VOA Hausa #EndSARS

Zauren VOA Hausa #EndSARS Kashi na Biyu 03
please wait

No media source currently available

0:00 0:18:31 0:00
Karin bayani akan #ENDSARS: Zanga Zangar Kyamar Gallazawa Al’umma Da Yan Sanda Ke Yi

Rayuwar Birni

Hira da Yusuf, wani dan asalin Jamhuriyar Nijar da ya shekara a Abuja yana sana’r gyaran takalmi
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:39 0:00
XS
SM
MD
LG