Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Carrie Lam Ta Ce Sakamakon Zabe Na Iya Zama Manuniyar Rashin Gamsuwa Da Gwamnatinta

Shugabar Hong Kong Carrie Lam, ta amsa cewa sakamakon zaben kananan hukumomi inda 'yan adawa su ka yi matukar gallaba na iya zama maniniyar rashin gamsuwa da gwamnatinta.

Photo: Reuters

XS
SM
MD
LG