Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ciki Da Gaskiya - An Zargi Sarkin Muri Da Yunkurin Filin Wani Makiyayi, Kashi na Biyu, Satumba 20, 2021


Sarfilu Hashiim Gumel

A ci gaba da duba korafin makiyi kuma manomi Mallam Sani Salihu wanda a shirin da ya gabata ya ce ya mallaki wani tafkeken fili da ya gina gidansa da yake ciki, sai bayan shekaru 29 ya sami labarin sarkin Muri Mai Martaba Alhaji Abbas Tafida, ya sayi dukkan gonakin dake yankin, tare da zargin wasu mutane da kulla masa shari gurin mai Martaba, wanda har ya umarceshi da ya kwashe kayansa ya bar masa filinsa.

please wait

No media source currently available

0:00 0:11:09 0:00


XS
SM
MD
LG