Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ciki Da Gaskiya - An Zargi Sarkin Muri Da Yunkurin Filin Wani Makiyayi, Kashi na Uku, Satumba 27, 2021


Sarfilu Hashiim Gumel
Sarfilu Hashiim Gumel

A wannan mako filin Ciki Da Gaskiya ya jiwo bangaren masarautar Muri, kan zargin da Mallam Sani Salihu ya yi na cewa mai martaba Sarkin Muri Alhaji Abbas Tafida ya umarce shi da ya tashi daga filin da ya saya shekaru 29 da suka gabata. Saurari shirin domin jin matsayar masarautar daga bakin sakataren masarautar Allahi Sa'idu Gassol:

Ciki Da Gaskiya - An Zargi Sarkin Muri Da Yunkurin Filin Wani Makiyayi, Kashi na Uku - 9'59"
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:59 0:00


XS
SM
MD
LG