Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ciki Da Gaskiya - Rushe Kasuwar Mpape Ya Haifar Da Mummunar Asara, Kashi na Daya - Oktoba 04, 2021


Sarfilu Hashim Gumel
Sarfilu Hashim Gumel

A cikin shirin Ciki Da Gaskiya na wannan makon kungiyar 'yan tsohuwar kasuwar anguwar Mpape da ke Abuja sun ce tattalin arzikin su ya karye sanadiyyar rusa kasuwar su ba tare da kwashe kayan su ba.

'Yan kasuwar da ke tsugune a gaban rusasshshiyar kasuwar, na bukatar gwamnati ta yi mu su adalci don sun shiga mawuyacin hali. Saurari shirin:

Ciki Da Gaskiya - Rushe Kasuwar Mpape Ya Haifar Da Mummunar Asara, Kashi na Daya - 10'51"
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:51 0:00


XS
SM
MD
LG