Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

CIKI DA GASKIYA: Ana Zargin 'Yan Sa-Kai Da Hannu A Kisan Wani Bawan Allah A Katsina, Kashi Na 2 - Fabrairu 25, 2023


Sarfilu Hashiim Gumel
Sarfilu Hashiim Gumel

Shirin CIKI DA GASKIYA na wannan makon ya cigaba ne kan batun kisan gillar da aka yi wa wani bawan Allah a jihar Katsina, ana zargin 'yan sa-kai na da hannu a aukuwar lamarin.

Saurari shirin Sarfilu Hashim:

CIKI DA GASKIYA
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:21 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG