Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ciki Da Gaskiya: Takaddama Kan Mallakar Gona Da Kai Har Gaban Kotun Koli, Yuni 05, 2023


Sarfilu Hashim Gumel
Sarfilu Hashim Gumel

Sabon shirin ya shiga kauyen Pandinkude ne da ke yankin Tal a karamar hukumar Billiri a jihar Gombe, inda takaddama kan wata babbar gona ta sa shigar da kara kama daga ofishin ‘yan sanda kotun majistare, babbar kotun jihar, kotun daukaka kara har zuwa yanzu da a ka daukaka kara zuwa kotun koli. Shari'a ta fi shekaru 20 a na yi.

Ayi sauraro lafiya:

Ciki Da Gaskiya: Takaddama Kan Mallakar Gona Da Kai Har Gaban Kotun Koli - 10'14"
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:14 0:00

XS
SM
MD
LG