Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

CIKI DA GASKIYA: Takaddamar Rushe Gidajen Mutane A Tsohon Filin Jirgin Saman Bauchi – Kashi Na Uku Nuwamba 07, 2022

Sarfilu Hashiim Gumel
Sarfilu Hashiim Gumel

Shirin ya ta'allaka ne kan rikicin rushewa wasu mutane gininsu da suka ce an yi a jihar Bauchi da ke arewa maso gabashin Najeriya.

Shirin Ciki Da Gaskiya ya shiga jihar Bauchi, inda wasu mutane suke zargin tsohon shugaban inshorar lafiya Dr. Waziri Bako, da hada kai da hukuma wajen rushe musu ginin da suka mallaka.

CIKI DA GASKIYA: Takaddamar Rushe Gidajen Mutane A Tsohon Filin Jirgin Saman Bauchi – Kashi Na Uku Nuwamba 07, 2022
please wait

No media source currently available

0:00 0:11:16 0:00

XS
SM
MD
LG