Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

CIWON ‘YA MACE: Dalilin Da Ya Sa Mata Ke Ci Gaba Da Kasancewa A Baya A Fagen Siyasa, Afrilu 6, 2022


Aisha Muazu
Aisha Muazu

CIWON ‘YA MACE: A cikin shirin Ciwon ‘Ya Mace na wannan makon mun duba yadda mata suka kansance a baya a fagen siyasa duk da yawan gudun mawar da suke bayarwa a faggen zabe, ko ina matsalar take?

Saurari shirin cikin sauti.

CIWON ‘YA MACE: Mata Na Ci Gaba Da Kasancewa A Baya A Fagen Siyasa, Ko Me Nene Dalili?, Afrilu 6, 2022
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:17 0:00

XS
SM
MD
LG