Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Coronavirus: Mazauna Kan Iyakar Najeriya Da Nijar Sun Shiga Zullumi

Yayin da aka samu bullar cutar coronavirus a Najeriya, wasu mutane da ke zaune a kan iyakar kasar da Jamhuriyar Nijar na ci gaba da nuna fargabar su tare da yin kira da hukumomin Nijar da su dauki matakai a kan iyakokin su da Najeriya.

Shugaba Buhari Da Mahamadou Issoufou Photo: Nigerian Presidency (Official publication)

XS
SM
MD
LG