Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

COVID-19 Ta Halaka Sama Da Mutum 11,000 a Duniya


Shugaban hukumar lafiya ta duniya WHO Tedros Adhanom Gebereyesus
Adadin mutanen da suka mutu sanadiyyar cutar coronavirus a duk fadin duniya ya zarta 11,000, kana wadanda suka kamu da cutar ya haura 260,000 a cewar jami'an kiwon lafiya.

A ranar Juma'a kadai, an samu sabbin mutum 10,200 da suka kamu da cutar a nahiyar turai.
A makon da ya gabata, shugaban hukumar lafiya ta duniya WHO, Tedros Adhanom Gebereyesus ya kwatanta nahiyar a matsayin sabuwar tungar cutar, wacce ta samo asali daga China.
Akalla mutum 87,108 suka kamu da cutar sannan 4,084 suka mutu a nahiyar ta turai.
Spaniya ta ruwaito mutum 235 sun mutu a ranar Juma'a kadai, lamarin da ya sa ta zama kasa ta biyu da cutar ta fi yi wa ta'adi a nahiyar baya ga Italiya.
Ya zuwa ranar Juma'a, adadin mutanen da suka mutu a Italiya ya kai 4,000.

Facebook Forum

Sauyin yanayi : Yankin Sahel na Afrika

Yadda Sauyin Yanayi Ke Rura Wutar Rikici A Yankin Sahel
please wait

No media source currently available

0:00 0:12:44 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Nijar, Fulani, Wodaabe

Yadda Funalin Wodaabe Suka Gudanar Da Gasar Nuna Kyau A Nijar
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:22 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Gobara A Jihar New York

An Yi Jana'izar Mutane 15 Da Suka Mutu A Gobara A Jihar New York
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:00 0:00
Karin bayani akan Bidiyo
XS
SM
MD
LG