Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Dakatar Da Aikin Wata Kwarariyar Likita A Nijer Ya Janyo Cece Ku Ce

A jamhuriyar Nijer, wata mahawara ta barke bayan da hukumomin kiwon lafiya su ka dakatar da wata kwarariyar likita a fannin cutar sankara da ake kira Cancer da turanci.

Photo: AFP

XS
SM
MD
LG