Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Dan Ibro Yace Idan Laila Ta Kiya, Sai A Koma Basha


Rabilu Musa, Dan Ibro, a cikin wani wasan kwaikwayonsa

Rabilu Musa, wanda aka fi sani da sunan Dan Ibro, yayi hira da filin "A Bari Ya Huce", kuma a bayan tarihin rayuwarsa, yayi magana a kan daure shi da hukumomin Jihar Kano suka yi a kurkuku, da dalilansa na shiga siyasa da kuma halin da harkar fina-finai a Kano ta ke ciki.Kashi Na 1

Hira Da Rabilu Musa Dan Ibro

Kashi Na 2:

Kashi Na Biyu Na Tattaunawa Da Rabilu Musa Dan Ibro

Kashi Na 3:

Kashi Na Uku Na Tattaunawa Da Rabilu Musa Dan Ibro

XS
SM
MD
LG