Accessibility links

Dan Sandan Da Aka Zarga Da Harbin Bakar Fata Har Sau 16, Jason Van Dyke, Ya Bayyana Gaban Kotu, Amma Ya Ki Amsa Laifi

Bude karin bayani

Wani saurayi mai suna Lamon Reccord, a dama, yana kallon hadarin kaji ma wani dan sandan Chicago, yana cewa "harbe ni sau 16" yayin da shi da wasu mutanen ke zanga-zangar kashe wani bakar fata mai suna Laquan McDonald da dan sanda Jason Van Dyke yayi (AP Photo/Charles Rex Arbogast)
1

Dan sandan birnin Chicago, Jason Van Dyke, a dama, yana fita daga kotu tare da lauyansa, Daniel Herbert
2

Wani dan sandan Chicago yana tsawa ma 'yan jarida da masu daukar hoto da su koma da baya a yayin da shi da wasu 'yan sanda ke kokarin tsare 'yan zanga-zanga.
3

Wani dan zaga-zanga yana tsawa ma 'yan sanda a Chicago lokacin zanga-zangar nuna rashin yarda da kisan da wani dan sanda mai suna Jason Van Dyke yayi ma bakar fata Laquan McDonald ta hanyar harbinsa har sau 16.
4

Domin Kari

XS
SM
MD
LG