Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa
 Dr. Abdullahi Umar Ganduje gwamnan Kano

Dattawan Jihar Kano Sun Bukaci 'Yan Sanda Su Binciki Gwamna Ganduje

Wasu Dattawa a jihar Kano sun yi kira da babbar murya ga gwamna Abdullahi Umar Ganduje da ya fito yayi wa mutanan kano bayani akan faifan bidiyo da ake zargin ya nuna shi yana karbar cin hanci daga gurin yan kwangila.

Dr. Abdullahi Umar Ganduje gwamnan Kano Photo: Citizen journalist

XS
SM
MD
LG