Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ranar Farko: Babban Taron Jam'iyyar Republican a Garin Cleveland da ke Jihar Ohio.

An fara babban taron jam’iyyar Republican jim kadan bayan karfe 12 ranar Litinin a garin Cleveland da ke Jihar Ohio. An ga dogayen layukan bincike na kara tsayi yayin da ‘yan jarida ke kokarin shiga dandalin Quicken Loans Arena da kuma zauren babban taron. Baya ga haka wakilai sanye da rigunan jam’iyyun da su ke goyon baya su ma sun isa dandalin.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG