A wannan shirin da ya kasance na farko a shekara ta 2022, Mun nemi jin ra'ayin al'umma a Najeriya da Nijar, kan ayyukan da su ke son ganin gwamnati ta maida hankali a kai da za su inganta rayuwar iyali da ci gaban kasa.
Saurari cikakken shirin:
-
Grace Alheri Abdu
Grace Alheri Abdu babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.