Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DOMIN IYALI: Batun Neman Mafita Kan Matsalar Cin Zarafin Mata


Alheri Grace Abdu
Alheri Grace Abdu

Cin zarafin mata wata matsala ce da aka dade ana fama da ita tsakanin al’umma musamman ma tsakanin ma’aurata inda sau da dama, wadanda ya kamata su taka rawa wajen ganin sun yi wa zaren tufka su ke kau da ido ko dai suna fakewa da al’adu ko kuma addini.

Ganin yadda wannan lamarin yake ci gaba da cutar da mata, a wani lokaci kuma har da asarar rayuka, ya sa shirin Domin Iyali gayyatar wadansu masu nazarin lamura domin neman mafita.

Saurari shirin Alheri Grace Abdu:

DOMIN IYALI
please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:10:06 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG