Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DOMIN IYALI: Bibiya Kan Dokar Takaita Kayayyakin Aure A Gumel, Kashi Na Shida, Agusta 12, 2021


Alheri Grace Abdu
Alheri Grace Abdu

Yau bakin da ke tattaunawa kan yadda dokar da aka kafa a Karamar Hukumar Gumel ta jihar Jigawa zata amfani iyali, zasu yi tsokaci kan wadansu daga cikin batutuwan da ku masu sauraro kuka Ambato a sharhin da ku ka yi a shafinmu na internet.

Saurari ci gaban tattaunawar da Mahmud Ibrahim Kwari ya jagoranta:

DOMIN IYALI:Bibiya Kan Dokar Takaita Kayayyakin Aure A Gumel Kashi Na Shida-10:00"
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:20 0:00


  • 16x9 Image

    Grace Alheri Abdu

    Grace Alheri Abdu  babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.

XS
SM
MD
LG