Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DOMIN IYALI: Bibiya Kan Dokar Takaita Kayayyakin Aure A Gumel, Kashi Na Biyu, Yuli, 01, 2021


Alheri Grace Abdu
Alheri Grace Abdu

A wannan shirin, mun dora a bibiya kan dokar da aka kafa a Karamar Hukumar Gumel ta jihar Jigawa dake haramta yin kayayyakin aure da suke wuce kima dokar da wadansu ke gani ta take hakkin al'umma.

A yau ma muna tare da bakin da suka bakuncin wannan shirin, Hon Salisu Abdullahi Gumel, sakataren cibiyar yaki da aikata miyagun laifuka a Karamar Hukumar Hukumar Gumel, da kwamred Yahaya Shu’aibu Ngogo dan gwaggwarmaya mai fafarukar kare hakkin iyali, da kuma Barrista Amina Umar Hussein sakatariyar kungiyar mata ta kasa da kasa FIDA reshen jihar Kano.

Saurari tattaunawar da Mahmud Ibrahim Kwari ya jagoranta:

DOMIN IYALI:Bibiya Kan Dokar Takaita Kayayyakin Aure A Gumel Kashi Na Biyu-10:00"
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:34 0:00


  • 16x9 Image

    Grace Alheri Abdu

    Grace Alheri Abdu  babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.

XS
SM
MD
LG