Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DOMIN IYALI: Bibiya Kan Mutunta Juna Tsakanin Ma'aurata-Kashi Na Shida-Disamba,10, 2020


Alheri Grace Abdu
Alheri Grace Abdu

Kididdiga na nuni da cewa ana cin zarafin wani cikin iyali kowacce dakika wanda a wadansu lokuta ke kai ga jin mummunan rauni har ma da rasa rayuka. A ci gaba da neman hanyar shawo kan wannan matsalar, yau ma shirin ya gayyaci Muhammad Hadi Musa mai ilimin halayyar dan adam kuma kwararre a fannin harkokin iyali, da Barrista Amina Umar Hussain sakatariyar kungiyar lauyoyi mata ta duniya reshen jihar Kano, da kuma Mal Abdulra'uf Magidanci kuma mai kula da lamura.

Saurari tattaunawar da Mahmud Ibrahim Kwari ya jagoranta:

DOMIN IYALI: Bibiya Kan Mutunta Juna Tsakanin Ma'aurata-Kashi Na Shida-10:00"
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:33 0:00


  • 16x9 Image

    Grace Alheri Abdu

    Grace Alheri Abdu  babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG