Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DOMIN IYALI: Matan Najeriya Da Zaben 2023-Kashi Na Uku, Yuli, 14, 2022


Alheri Grace Abdu

A ci gaba da zanarin kalubalen da ke gaban mata a yunkurin cimma burinsu na samun kaso 35 cikin dari na guraban siyasa a Najeriya, da nufin neman mafita, a makon da ya gabata, Madam Eneh Ede ta fara bayani kan kalubalen da mata ke fuskanta a fagen siyasa lokaci ya kwace mana, inda kuma za mu tashi ke nan yau a tattaunawar da wakiliyarmu Medina Dauda ta jagoranta.

Saurari cikakken shirin:

DOMIN IYALI: Matan Najeriya Da Zaben 2023-Kashi Na Uku
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:23 0:00

  • 16x9 Image

    Grace Alheri Abdu

    Grace Alheri Abdu  babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.

XS
SM
MD
LG