Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DOMIN IYALI: Rahoto Na Musamman Kan Nasarar Zaman Aure- Agusta 26, 2021


Alheri Grace Abdu
Alheri Grace Abdu

Masu ruwa da tsaki akan al’amuran iyali sun fara fito da sabbin hanyoyin magance matsalolin mace-macen aure musamman a arewacin Najeriya da suka hada da kafa dokokin da suka jibinci harkokin aure, da koyarda kwasa kwasai kan dabarun zama tsakanin ma’aurata kafin shirya bukukuwan auren, da kuma huduba da shawarwari a wuraren ibada.

Saurari rahoto na musamman da wakiliyarmu a Abuja Halima Abdulrauf ta hada mana:

DOMIN IYALI:Rahoto Na Musamman Kan Nasarar Zaman Aure-10:00"
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:28 0:00


  • 16x9 Image

    Grace Alheri Abdu

    Grace Alheri Abdu  babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.

XS
SM
MD
LG