washington dc —
Shirin Domin Iyali na wannan makon ya yi nazarin ci gaba da aka samu a Najeriya tare da rantsar da mata shida a jerin Ministocin da za su yi aiki a gwamnatin Tinubu da ya dauki hankalin mata a ciki da wajen Najeriya.
Saurari cikakken shirin:
-
Grace Alheri Abdu
Grace Alheri Abdu babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.
Dandalin Mu Tattauna