WASHINGTON, DC —
A ci gaba da tattaunawa kan matakan da mata za su iya dauka domin cimma burinsu na dafa madafun iko, yau bakin da muka gayyata sun zayyana wadansu kurakurai da su matan kansu ke yi da su ke gani ya kamata a yi karatun ta natsu idan ana so a kwashe da mara.
Saurari karashen tattaunawar da Madina Dauda ta jagoranta:
-
Grace Alheri Abdu
Grace Alheri Abdu babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.