Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Tunawa da Harin 11 ga Watan Satumba na 2001


Tagwayen ginin Birnin New York, na 11, ga watan Satumba shekaran 2001.

Duniya, a yau na fuskantar kalubalen da bata taba fuskanta ba tun bayan yakin duniya na biyu.

Duniya, a yau na fuskantar kalubalen da bata taba fuskanta ba tun bayan yakin duniya na biyu.

Kabir Danladi Lawanti, Malami, a sashen koyar da aikin jarida, na Jami’ar Ahmadu Bello dake Zaria, ne ya furta haka a hiran da suka yi da abokiyar aikin mu Halima D’Jimrao. Domin tunawa da ranar aka kai wa Amurka hari, na 11, ga watan Satumba shekaran 2001.

Yace, hare-hare da dama sun faru baya harin da aka kaiwa Amurka, na 11,ga Satumban 2001.

Kamar hare-haren Bali, a kasar Malaysia, da hedkwatan majalisar dinkin duniya, Mumbai, da Kenya.

Ya kara da cewa abun da wannan ke nuni dashi shine bayan harin da aka kaiwa Amurka, na 2001, akwai rashin yarda tsakanin kasa da kasa.

Shin PI Za Ta Fashe Kuwa Ko Yaudara Ce Kawai?

Karin bayani akan Bidiyo
XS
SM
MD
LG