Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DUNIYAR AMURKA: Abin Da Amurka Ta Ce Kan Juyin Mulki A Nijar, Yuli 28, 2023


Mahmud Lalo
Mahmud Lalo

Blinken ya bayyana hakan ne yayin wata ganawa da ya yi da Bazoum ta wayar tarho a ranar Laraba.

Sakataren harkokin wajen Amurka Antony Blinken ya yi Allah wadai da juyin mulkin da aka yi a Jamhuriyar Nijar yana mai ci gaba da nuna goyon bayan Shugaba Mohamed Bazoum.

DUNIYAR AMURKA: Abin Da Amurka Ta Ce Kan Juyin Mulkin Nijar, 6'00"
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:22 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG