Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DUNIYAR AMURKA: Martanin 'Yan Republican Kan Samun Trump Da Laifi, Ziyarar Kamala Harris A Ghana, 31 Maris, 2024


Mahmud Lalo
Mahmud Lalo

Ana zargin Trump da aikata ba daidai ba dangane da abin da ake ganin na da alaka da wani kudi da ya biya wata mata mai shirya fina-finan batsa, don ta yi shiru da bakinta kan wata mu’amulla da suka yi gabanin ya zama shugaban kasa.

‘Yan jam’iyyar Republican na ci gaba da maida martani bayan da masu taimakawa alkali a fannin shari’a a birnin New York, suka ce tsohon shugaban Amurka Donld Trump ya aikata laifi.

DUNIYAR AMURKA: Martanin 'Yan Republican Kan Samun Trump Da Laifi, Ziyarar Kamala Harris A Ghana.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:08:10 0:00

XS
SM
MD
LG