Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DUNIYAR AMURKA: Amurka Na Duba Yiwuwar Taimakawa ‘Yan Sudan Don Su Fice Daga Kasar, 28 Afrilu, 2023


Mahmud Lalo
Mahmud Lalo

Sannan za ku ji cewa rundunar sojin saman Amurka ta kaddamaR da bincike kan yadda wani sojanta ya kai ga samun wasu takardun bayanan sirrin kasar da ya kwarmata a shafukan sada zumunta. 

Amurka ta ce za ta duba yadda za ta taimakawa ‘yan kasar Sudan da ke da burin ficewa daga kasar domin kaucewa rikicin da ya barke a tsakanin dakarun kasar da na rundunar SRF.


DUNIYAR AMURKA: Amurka Na Duba Yiwuwar Taimakawa ‘Yan Sudan Don Su Fice Daga Kasar, 5'44"
please wait

No media source currently available

0:00 0:07:35 0:00

XS
SM
MD
LG