Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DUNIYAR AMURKA: Bitar Muhimman Batutuwan Da Suka Faru A 2022 A Amurka - Disamba 30, 2022


Mahmud Lalo
Mahmud Lalo

Shirin Duniyar Amurka na wannan mako, ya yi bitar wasu daga cikin muhimman batutuwna da suka faru a wannan shekarar 2022 a Amurka.

Shirin ya yi bita ne kama daga matsayar Amurka kan yakin da Rasha ke yi a Ukraine, takaddamar Will Smith da Chris Rock, soke dokar zubar da ciki, dokar mallakar bindiga, shirin Trump na sake tsayawa takara a 2024 zuwa matsanancin yanayi sanyi na dusar kankara da ta zuba a shekarar ta 2022.

DUNIYAR AMURKA: Bitar Muhimman Batutuwan Da Suka Faru A 2022 A Amurka - 6'35"
please wait

No media source currently available

0:00 0:08:22 0:00

XS
SM
MD
LG