Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DUNIYAR AMURKA: Amurka Ta Fara Kwashe Ma'aikatanta A Nijar, An Gurfanar Da Trump A Kotu, Agusta 04, 2023


Mahmud Lalo
Mahmud Lalo

Sannan tsohon shugaban Amurka Donald Trump ya bayyana a gaban wata kotu a Washington D.C., inda aka tuhume shi da laifin yunkurin sauya sakamakon zaben 2020.

Amurka ta bi sahun jerin wasu kasashen yammacin wajen kwashe wasu ‘yan kasarta a Jamhuriyar Nijar yayin da a ke kokarin shawo kan rikicin shugabanci bayan juyin mulkin da wasu sojoji suka yi a makon jiya.

DUNIYAR AMURKA: Amurka Ta Fara Kwashe Ma'aikatanta A Nijar, An Gurfanar Da Trump A Kotu - 6'09"
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:09 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG