Washington D.C. —
A ranar Talata 10 ga watan Janairun 2023, aka gudanar da bikin karrama jaruman fim da sauran masu ruwa da tsaki a fannin shirya fina-finai na Amurka wanda ake kira Golden Globes, wanda aka yi a karo na 80.