Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DUNIYAR AMURKA: Farfado Da Yarjejeniyar Shirin Nukiliyan Iran


Mahmud Lalo
Mahmud Lalo

Ana ci gaba duba yiwuwar farfado da matsayar da aka cimma kan shirin nukiliyan Iran, tsakanin hukumomin Tehran da sauran kasashe da ke cikin wannan yarjejeniya, yayin da Amurka da Iran suka nuna sha'awar hakan.

Shugaban Amurka Joe Biden ya bayyana matakan da za a dauka domin farfado da yarjejeniyar da aka kulla da hukumomin Tehran kan shirin Iran na mallakar makamin nukiliya, matakin da Isra’ila ta nuna rashin amincewarta akai. Batun da shirin na Duniyar Amurka na wannan mako ya mayar da hankali akai kenan tare da Mahmud Lalo.

DUNIYAR AMURKA: Farfado Da Yarjejeniyar Shirin Nukiliyan Iran
please wait

No media source currently available

0:00 0:05:34 0:00


XS
SM
MD
LG