WASHINGTON D.C. —
Shirin Duniya Amurka na wannan mako ya yi dubi ne kan wasu batutuwa da suka faru a nan Amurka kama daga katsewar wutar lantarki da aka samu a jihar Texas na fiye da kwana uku sanadiyyar tsananin sanyi zuwa tsokacin da masu fashin bakin ke ci gaba da yi kan wanke tsohon shugaba Trump da majalisar dattawa ta yi. A yi Sauraro lafiya:
Dubi ra’ayoyi
Ko ka yi rijista da mu? Shiga shafinka
Ba ka yi rijista da mu ba? Yi rijista
Load more comments