Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DUNIYAR AMURKA: Matsayar Amurka Kan Gwajin Makami Mai Linzami Da Korea ta Arewa Ta Yi - Oktoba 07, 2022


Mahmud Lalo
Mahmud Lalo

Amurka ta yi Allah wadai da gwajin makami mai linzami kirar Ballaistic da Korea ta Arewa ta yi, tana mai alwashin kare kawayenta Korea ta Kudu da Japan da ke yankin. Ko da yake, a gefe guda kuma, Amurkar ta ce har yanzu kofa a bude take ta tattauna da hukumomin Pyongyang don a samu maslaha.

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

DUNIYAR AMURKA: Matsayar Amurka Kan Gwajin Makami Mai Linzami Da Korea ta Arewa Ta Yi - 5'22"
please wait

No media source currently available

0:00 0:07:12 0:00

XS
SM
MD
LG